Yadda akai hira da Jarumar Film din Labarina Maryam Waziri wacce take taka rawa a matsayin Laila a cikin shirin Film din.
Ta Bada Tarihin Rayuwarta da irin Gwagwarmaya da tasha a rayuwa kama daga rayuwarta tun tana karamar yarinya har zuwa yanzu.
Ga Videon hirar ga mai bukatar gani.
Kawai danna kan videon dan kallo
0 Comments